labaran Kannywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Wani Malamin Islamiyya Yayiwa Dalibarsa fyade

Ke duniya ina zaki damu wani malamin Islamiyya ya yayiwa wata dalibarsa fyade wannan lamari ya tada hankula matuka kuma abin yabawa kowa mamaki.

wannan al amari yaka.mta duniya su fito suyi alawadai da wannan al amari saboda gaba daya ciwa addinin musulunci mutuncine dakuma rashin sanin kirmar addini.

kalli wannan video abin tausayi yana malami amma zuciyarsa babu imani gabadaya wanna ba hali na gari bane.

ya allah ja zaunar damu lafiya allah karufa mana asiri duniya da lahira allah yasa karshenmu babu wahala.

shin Menene kuka fahimta gameda wannan video muna so kuyi mana comments da raayinku kuma muna godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com