Bello Turji

LIVE πŸ”΄ Subhanallah Yaran Bello Turji Sun Saki Wani Sabon Video

Yaran kasurgumin dan taaddan zamfara bello turji sun fitada wani sabon video wanda ya tada hankalin mutanen kasa da sojojin Nigeria ganin yadda suke riqeda manya manyan muggan makamai a hannunsu.

wayyo allah na ina talakan nigeria zai saka kanshi yadda tsanannun mutane yan taada suka hana kowa sukuni inda sukeyin garkuwa da bayin Allah wasu lokutan kuma ba garkuwa kadai suke ba har kisa sukeyi wannan wata kalar rayuwa muke cikine .

kuma dukkansu yan kasane daga fulani sai hausawa da sauran qabilu irin Igbo da sauransu duk suna tainaka masu wajen shigo masu da muggan makamai a basu a hannunsu

kalli yadda wadannan kasurguman yan taaada sukre riqe da muggan makamai allah ya shiryesu idan ba masu shirya bane yaa Allah kayi mana maganinsu ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com