Trending

Nafisa Abdullahi Sumayya Abinda Yasa Nafita Daga Shirin Labarina

Nafisa Abdullahi wadda aka fi sani da suna sumayya na cikin shirin labarina wanda ake haska shi a duk ranar jumaa a tashoshi biyu arewa 24 da kuma saira movie na YouTube channel ta bayyana dalikinta na fita daga cikin shirin.

tun bacewar jarumar masoya shirin suka fahimci cewa akwai lauje cikin nadi ta yadda aka daina ganin ta a cikin shirin.

saka makon hakan sai director amin saira ya sauya akalar shirin zuwaga cewa mahmud da sumayya sun bata shi Mahmud ya mutu ita kuma anyi garkuwa da ita.

kalli ainihin bayanin jarumar dangane da fita daga cikin wannan shiri mai dogon zango labari domin waka abakin mai ita tafi dadi.

wannam shine ainihin dalilinta na fita daga cikin wannan shiri mai dogon zango wato labarina muna yi mata fatan alkhairi da bawa masoyanta hakuri Haka zalika muna rokon allah yasa hakan shine mafi alkhairi ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com