labaran KannywoodTrending

Shigar Tsiraicin Mufidah Salma Kwanacassain Ya Jawo Mata Tsinuwa

Subhanallah a rayuwa duk wanda ya rasa mafadi yayi hasara kuma duk wanda aka fada masa yakiji shima yazama cikakken dan asara duba daganin cewa wannan rayuwar tazama innalillahi wainnalillahi Raji’un.

Idan baku manta ba dayawa daga cikin fitattun jarumai a Kannywood suna fama da matsalar karancin ilimin addinin musulunci domin kuwa duk abinda yazo cikin tunaninsu shi sukeyi.

kalli yadda sabuwar jarumar Kannywood Mufeedah wacca aka fi sani da sabuwar Salma kwana cassain tayi shigar banza wanda yajaa mata xagi harda tsinuwa.

Shin menene raayinku dangane da abinda Mufeedah kwana cassain tayi?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com