Trending

Toh Fa Umma Shehu Tana Koyarda Yadda Zakayi Wa Mace Cin Kaca

Daya daga cikin fitattun jarumai a Kannywood mai suna umma shehu ta fara ballo ruwa a ganin wasu ita ko ta ban garenta gani take kawai kasuwancin ta take .

hakan yasamo asaline ganin yadda wasu daga cikin yammatan tiktok da yammannan Kannywood suke yin kudi a kankanin lokaci dayin sanaar maganin mata dana maza .

shiyasa ita jaruma umma shehu ta fito da nata sabon salon inda take fede biri har wutsiya da wasu zafafan kalamai wajen tallata maganinta.

wannam shine Vidoen jarumar inda take yin jawabanta kan yadda zakata maida tsohuwa yarinya.

toh shin Menene raayinku dangane da wannan jaruma wadda a gabadaya Kannywood ake tunanin tana daga cikin sahun yammata maras kunya a Kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com