labaran Kannywood

Wallahi Sai na kashe kaina idan momee gombe bata aureni ba

Allah daya gari ban ban wani matashi dan kimanin shekaru 25 yayi ikirarin zai kashe kansa idan jarumar Kannywood a gombe bata aure shi ba.

wannan lamari ya daui hankula matuka ta yadda ake kawo wa jaruman Kannywood abubuwa irin na ban al ajabi dakuma daure kai.

kalli wannan video domin kallon cikakken videon kuma tabbas waka a bakin mai ita tafi dadi.

toh mu dai sai dai muce allah ubangiji ya sake kuma kyauta domin wannan ba abune don kasancewa yammatan Kannywood sunada dinmbin masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com