waazi

Allah Sarki Raddin Sheick Albani – Wallahi Jalo Jalingo Fasiki Ne Iyayen Annabi Baabin Wasa Bane

Wannan abin damuwace da kuma abin ban takaici gamida ban haushi ashe musulmi da kansu shine zai zauna ya rasa abinda zai koyarda alummar annabi sai yace masu iyayen annabi suna wuta waiyazubillahi.

wannan abin bakin ciki damene yayi kama? shin tamabaya ana idan kace iyayen annabi suna wuta kai naka iyayen suna ina?

saurari raddain maluman izala kan wanna taasa da yayi wa iyayen annabi muhammdu sallahu alaihi wasallam.

ku kalli wannan video har kashe domi. zaku gane cewa duk wanda zai iya bude baki yace iyayen manzon Allah suna wuta wannan abin ala tirne kuma abin alawadai .

don haka da shi da duk masu goyon bayinsa fasikaine kuma jahilai ne kuma allah bazai barsu ba.

domin hadith dayake dogaro da ita ma anyi mata fassarori 4 ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com