labaran Kannywood

Dalilin Da Yasa Muka Maye Gurbin Nafisa Abdullahi (Sumayya) Da Fati Washa A Shirin Labarina

Dalilin da yasa aka maye gurbin nafisa abdullahi wato sumayya ta cikin shirin labarina shine .

duba da ganin yadda abubuwa suke a rikice cike da rudani naganin yadda lokaci daya akalar shirin ya sauya salo yakoma kamar a yi kamar baayi ba.

duk da irin na mujin kokari da aminu saira yayi waje kara fitoda hasken taurarin jaruman amma daga bisani bayan nafisa abdullahi ta sami aiki da kamfanin Pepsi yasa ta ajiye yin shirin film.

duk da ta bayyana mai yiwuwane a wani lokaci mai zuwa ta qara kasancewa cikin wani shin nan gaba kuna tareda aminu saira sannan tayi masa wasika cikin mutuntawa da girmamawa.

shin Menene raayinku dangane da matakinda wannan jaruma ta yankewa kanta lokaci guda kasancewar ta girma kuma tanada shekaru amma ba aure bane a gabanta cigaba da rayuwar duniyar ta ta zaba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com