labaran Kannywood

Ina Yan Hisbah ?Kai Jamaa Kalli Yadda Abokan Ango Suka Daga Amarya

Wata sabuwa wasu abokan suka daga wata amarya sama don tsabar rashin kishi damene yayi kama yadda wani shashashan ango yanaji yana gani aka daga amaryarsa sama don tsabar iskanci.

shi kuwa angon ko a jikinsa shi yana dauka cewa kawai a matsayin farin ciki ne kuna sun tayashi murna kuma bai san cewa ba haka bane.

tsabar iskanci ne kalli cikakken videon don tabbatar da cewa wannan ba taya murna bace kawai tsabar rashin mutunci ne da kuma iskanci a bainar jamaa kumanbabu wanda ya damu.

wata sabuwa kenan inji yan caca toh wannan dai ba dabia bace mai kyau kuma ba halin musulmi na kwarai bane.

shin ina yan hizbah suna ina yayan hausawa suke irin wannan daadi kuma babu kunya babu tsoron Allah wanna ba dai dai bane kuma yakamata a tsawatar domin ba birgewa bane.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com