Trending

Kutt Shin Kunsan Albashin Muhammdu Buhari Da Wasu Shawagabannin Africa 15 ?

Toh jamaa akace idan ana babbakan giwa wakejin kaurin bera a yau mun zauna sosai sanann munyi dogon nazaria domin gano masu jerin albashin sugabannin African 15 harda muhammdu buhari na kasar nigeria suka zama 16.

ga wannan video na kasa zaku kalla gamida sauraren cikakken bayani dangane da wadannan shuwagabani namu domin sanin suma halinda suke ciki.

lallai wannan abin mamaki ne gamida ban al ajabi domin kuwa kowa yana tunanin cewa kananan albashi ake bawa muhammdu buhari na Talakawa.

fatan kun fahimci duk wadannan jawaban kuma tabbas kun game wani abu dangane da shuwagabanin kasasheu na African muna godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com