Bello Turji

LIVEđź”´ Bayan Kawo Manyan Makamai Kalli Yadda Sojojin Nigeria Suka Kashe yaran Bello Turji 30

Nasarorin Sojojin Nigeria Lallai abin Shaawane Kuma Abin A Yaba masu ne domin Namijin Kokarnda Sukeyi A Koda yaushe duk da cewa ana fadin ta wasu bangarori gomnati tagaza amma an fara daukar matakan kawo karshensu.

kamar yadda babban gidan jarida ta sojojin Nigeria ta sanar @NIGEIRAN_ARMY ta wallafa cewa an fara rabawa sojojin nigeria manya manyan makamai domin yaqar yan taaadan jeji yaran bello turji.

Hakan ya biyo bayan yawan sace sacen mutane da kuma kashe wadanda basuji ba basu gani ba gamida kkai yammata mutane masu aure da marasa aure ciki jeji.

wannan lamari ya zama babbar qalubale da arewa maso gabashin. Nigeria take fuska na tabar barewar tsaro da zaman dar dar.

kalli wasu hotunan sabbin makamai da gomnatin tarayya ta fara rabawa sojojin Nigeria domin yaqar yan taaadan.

lallai wannan ba qaramin nasara da cigaba bane wanda ak fara samu a bangaren tsaro.

wanda sanadin manyan kayan aiki wato makamai a artabu na farko sojojin Nigeria sukka kashe manya manyan yan taadda har mutum 30

shin Menene raayinku gameda wannan mataki majalisar tarayya ta kasa ta fara aiwattar wa kuma wani fata kuke yiwa sojojin Nigeria?

munagodiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com