labaran Kannywood

Ni Nafi Dacewa Na Maye Gurbin Nafisa Abdullahi Sumayya labarina

Wata Budurwa ta magantu kan cewa aminu sai zai sauya daya daga cikin taurarin shin labarina wato nafisat abdullahi wacce aka fi sani da sumayya cikin shirin labarina.

directan ya bayyana kudirinsa na cewa ya kuke gani shirn zai kasance idan muka maye gurbin sumayya da fati washa i da mutane dayawa suke ta kawo nasu shawar wari ga wannan director .

hakanne yasa wata budurwa tayi magana da babbar miryar cewa tabbas itace yakamata ace ta maye gurbin nafisa abdullahi sumayya labarina domin kuwa ko shakka babu sunyi kama kuma hakan yanda da alaqa da cigaban Shirin inji ita yarinyar.

har yanxu dai aminu saira bai zama dole ace sakonta ya isa i da take bukata ba amma dai tabbas da Alamun idan da ace zaayi yadda tace hakan zai bada nishadi sosai .

shin menene raayinku dangane da kudirin wannan yarinya?

muna tsimayin comments da raayinku domin jin ta bakinsu muna godiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com