Bello Turji

Subhanallah Ankama Matarda Take Kaiwa Yaran Bello Turji Yayanta Ayi Lalata Dasu A Biyata

Wannan rayuwa dame tayi kama? ko zamanin fir auna sai haka duba kuga yadda yan taaddan Zamfara suke sheke ayarsu gamida tafka rashin mutunci kuma babu abinda zai faru .

wasu daga cikin yaran bello turji sunfi mai da hankali sosai wajen kashe yaya maza da garkuwa da su inda daga bisani idan kanada budurwar yarinya kokuma idan matanka akwai jini a jika sai suyi awon gaba da ita suyita sheke ayarsu da Yammatan.

wannan koma bayane ga wannan alummar inda gaba daya basuda tausayi ko imani su kawai duniyar suke nema ko ta halin qaqa.

kalli wannan video nakasa domin kallon irin tafka rashin imani da sukeyi babu ji babu gani .

kai jamaa Inya duniyar nan bata zama abin tsoro ba kuwa yadda mutane idanunsu yaeufe suke neman dukiya yaki halak yaki haram babu abinda ya shafesu.

allah ya shiryasu kuma allah ya sawake wannan balai da muketa fuskanta amin

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com