labaran Kannywood

Wata Sabuwa Momme gombe Ta Fashe Da Kuka Ganin Minal Ahmad Zata Auri Tsohon Mijin Ta.

Haka rayuwa take idan wani ya qika wani zai soka Bayan fitowar momme gombe daga gidan mijinta ta koma cikin film tsundum.

a dai dai lokacin da minal Ahmad wadda aka fi sani da nana izzarso zata auri tsohon mijin momee Gombe mai suna adamu fasaha.

idan baku manta ba adamu fasaha yayi yunkurin maka momme gombe kotu saka makon zarginta da zubar masa da ciki.

duk da cewa wannan tuhumar takai shekara 1 dayi a yanzu haka maganar dai baa ji inda suka tsaya ba kwatsam sai minal Ahmad wadda aka fi sani da nana izzar so zatayi wiff da shi lamarin ya dauki hankula matuka.

shin Menene kuka fahimta gameda wannan video kuma shin kuna ganin nana izzarso tayi dai dai kokuwa cin amana tayi?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com