Bello Turji

Alhamdulillah kalli yadda sojoji suka kashe Alaji auta ma taimakin bello turji.

Gaskiya wannan abin farin ciki me sosai kasancewar nasarori da sojojin Nigeria suke samu yakin yaqi da yan taaada masu tada qayar baya inda sukayi nasarar hallaka wani kasurgumin dan taaddan a Zamfara.

Wannan tan taada mai suna alaji auta ya mutune saka makon kawowa sojojin Nigeria wasu manya manyan makamai sannan suka kutsa Kai cikin jejin inda daa bisani suka sami nasarar kashe yan taadda da dama inda daga bisani muka sami tabbacin cewa harda kasurgumin dan taaddan nan na zamfara mai suna alaji auta.

allah ya kawo mana karshen wanna musibu da tashe tashen hankula amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com