labaran Kannywood

Kalaman Alinuhu Akan Zainab booth ya sakani kuka allahu Akbar

Allahu akbar kalli yadda fitaccen Jarumin Kannywood yayi wasu wasu kalamai ga zainab both wanda allah yayiwa rasuwa watannin baya kuma tana daga cikin Jaruman Kannywood mata masu mutunci.

sannan bugu da kari tana daga cikin jarumar da duk yayanta suke cikin masanaantar kuma amma ali nuhu ya birge mutane sosai irin yadda ya tunata sannan har yayi kalamai masu tasiri a zuciyah.

kalli wannan video na kasa domin kallon abinda jarumi sarki Alinuhu yayi akan hajiya zainab booth.

allah sarki shikenan rayuwar gashi yau kamar baa taba yinta ba allah ya jaddada Rahama a qabarinta allah yasa ta huta amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com