waazi

Nayi Mamakin Wasu Maganganu Da Ibrahim Zakzaky Yayi A Karshen Hirarsa

Kamar yadda kuka sani a shekarar 2015 ne bayan wani taqaddama da akayi a zaria kaduna state inda CeCe kuke ya faru a tsakanin Yan Shia da sojojin Nigeria sojojin suka kashe fiye da mutum 1000 gamida Kone gawar wakinsu.

a wani sabon Hira da akayi da Babban jagoran shian sheick Ibrahim Zakzaky Yayi Wasu Maganganu da jawabai masu daure Kai da Kuma saka mutum ya fahimci tamkar akwai lauje cikin Nadi.

dannan video na kasa domin kalllon cikaken. Hirar da akayi da shi.

wannan shine cikakken videon jawabin sheick Ibrahim Zakzaky na zaria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com