labaran Kannywood

Tagari Takare Sadiya Haruna Ta Saki Videon Tsiraicin Teemah Maka Mashi

Banso fitarda wannan video ba Amma Sai ta zazzageni nikuma rainane ya sosu Naga a gaskiya idan na kyaleta ta ci Banza shiyasa Naga Abu amfanin kyaleta Tana coming mutunci a idon duniya shiyasa na dauki wannan mataki domin kowa yasan karkar kowa inji Sadiya Haruna.

lamarin rigimar Sadiya Haruna da Teemah makamashi jakadiyar FKD ya dauki hankula matuka inda suke jefan kawunansu da muggan kalamai na batanci da cin mutunci kalli wannan video.sannan kuyiwa kowa adalci shin ya Kanata kokuwa a ah.

shin mene kuka fahimta gameda rikicikin jaruman biyu Muna tsumayin bayyana mana raayoyinku domin don ku mukeyi Kuma Muna godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com