labaran Kannywood

Wani Video Ya Bayyana Asiri Ya Tonu Ashe Hamisu Breaker Bleaching Yake ….

Tirkashi ana zargin shahararren mawaki hausa Hamisu Breaker cewar yana bleaching .

wata sabuwa shin Menene illar bleaching.

MATA Likita yace “yana daga ILLAR BLEACHING idan yayi tsanani yana taɓa Qoda(Kidney failure),cutar Daji na fata(skin Cancer),warin Jiki(Body Odour) da sauran su……

Bleaching ba Gyaran Jiki bane,hasalima akwai iya inda Hasken idan yakai fata zata iya daina karɓar kayan Bleaching ɗin,sai dai ya Qonata,ko ta fara roɗi-roɗi,ko korayen Jijiyoyi su cika jiki(greenveins),ko su bayar da mummunan Dark knucles me wahalar gogewa,wannan yana Alamta wannan abin da kike shafawa yafi Qarfin fatan ki.

Wasu kuma wurin haɗa man da suke zuwa ne ake sanya musu chemicals ɗin da zasu ɓata musu Jiki gaba ɗaya da kuɗinsu,to an samu mai me Qarfi an zuba kaya masu Qarfi dole su ɓata Fata,Waɗanda suka san kan Mai idan suka karanta abubuwan daya qunsa ko za suyi mixing da wani abu sai dai su saka abubuwan ma dazai rage masa Qarfi,

shi yasa hada man ma ILIMI ne wanda bashi da Ilimi babu abin da zaiyi face ya ɓata Fatar mutane,can naga wata an bata BSC ance ta shafa a fuska I was shocked don nasan zai iya bata Glass Amma shi me sayarwan bai faɗa mata yanda ya dace tayi amfani dashi ba.

Ku bar Ganin Actress da celebrities suna walqiya suna Haske kuɗinsu suke ci,kina zaune kina zuwa kina bayar da 10k ana haɗa miki mai don ki zama kamarsu to su ba dashi suka Dogara ba,Magani kaɗai na sa Walqiya da santsin fata ya fiddo Ainihin kala me kyau sai susha na sama da 100k kafin su samu abin da suke so

,so my Dear sis only few of them ne suke sa Harsh chemicals a jikinsu,amma sunfi amfani da magani da Allurai,da sauran method na Gyaran jiki na yau da gobe,kar kije a Garin neman Gira a rasa Idanu👏Ki tsaya a abubuwan da baza su cutar dake ba sai ki zauna lafiya👏Tunda baki da shede😊👌.

allah shi kyauta ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com