labaran Kannywood

Daga karshe dai sumayya ta saki videon ban hakuri zuwaga director…

a safiyar yau ne nafisa abdullahi wadda akafi sani da sumayya ta qara rubuto wata sabuwar wasiqa ga babban director na Kannywood wato aminu saira kan cewa tananmai bashi hakuri gameda wasiqar baya kuma sannan tana mai rokonsa kan ya maida ta cikin shirin labarina.

haka mukaga ni a kafafen sada zumunta musamman Facebook labarin yana ta yawo inda mutane suketa tofa albarkacin bakinsu dangane da wanann al amari.

kalli wannan video na kasa domin sanin gaskiyar alamari kannan wannan batu .

fatan kunsami cikakken gamsuwa da wannan video muna Godiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com