waazi

Innalillahi wainnalillahi Raji’un kalli yadda aka kusa kona Sheick aminu daurawa

Sheick aminu daurawa ya sha da kyar yadda akayi yunkurin konashi da ransa ya tsallake rijiya da baya.

fitaccen malamin addinin musulunci mai suna Sheick aminu daurawa dake kano ya bada wani labari mai ban tausayi da ban al ajabi gamida ban haushi a gameda rayuwar sa a kano farkon fara daawarsa.

ya bayyana cewa sau tari wasu daga cikin maluma da suke adawa da shi sunsha saka yara su jefi gidansa gamida yunkurin kona shi da iyalansa a cikin gidan lamarin ya tada hankula matuka kalli waka abakin mai ita.

toh anan sai dai muce allah ya kyauta ya kuma kiyaye gaba domin lallai ka tsallake rijiya da baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com