Bello Turji

LIVEđź”´ Hira Da Mutane 92 Da Sojoji Suka Kwato Hannun Bello Turji Shugaban Yan Kiddanpping Na Sokoto

A gaskiya muna fama da taqadiran yan taada a wannam kasar inda suke abinda suka ga dama wanda har yanzu baa kaiga daqilesu ba.

tabbas babu abinda zamu cewa jamian tsoron nigeria sai dai allah ya qara dafa masu da basu kariya a duk inda suke bayan wata arangama da sojojin nigeria sukayi da yaran qasurgumin dan taaddan zamfara Bello Turji wasu daga cikin wanda akayi abin a gabansu sun tabbatar da abinda yafaru na gaskiya ga video a kasa.

mashaallah allah ya qara dafara sojojinmu ya taimakesu suyi ta tarwatsa yan taadda amin.

#bello_turji #zamfara #yara_bello_turji #kiddanapping bello_turji #zamfara #yara_bello_turji # bello_turji #zamfara #yara_bello_turji #kiddanapping

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com