labaran Kannywood

Rahama Sadau Ta Bayyana Yadda Ta Rasa Budurcin Ta

Fitacciyar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da rahama sadau ta bayyana yadda akayi ta rasa Budurcin Ta.

lamarin ya dauki hankula matuka gamida kawo cece kuce a tsakanin alumman arewa maso gaba shin Nigeria.

kasancewar dayawa daga cikin mutane suna zargin yammatan Kannywood da karuwanci da kuma rashin kunya da yawan muaamala da maza da mata.

hakan ya biyo bayan zargin cewa duk yarinyar da ta iya barin gidan iyayen ta ta nufi harkar film dagadan gadan dama can bataji kuma koda iyauenta sun bata tarbiyya amma bata amasa tarbiyyar ba.

wannam bashine karo na farko da ake zargin Jaruman Kannywood mata da shi ba Sai dai kuma a yanzu lamarin ya sha ban ban inda rahama sadau ta tabbatar da cewa ta rasa Budurcin ta.

toh mudai anan sai dai muce allah ya kyata na gaba amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com