labaran Kannywood

Toh fa. Allura Ta Tono Garma || Bayan Wayar Malam Da Su Bello Turji Wani Babban Asiri Ya Sake Tonuwa

Lallai wannan shine ana wata ga wata yanzu yanzu muka sami wani lamari mai matukar daure kai gamida ban al ajabi.

wannam video ya tuna mana da abinda hausawa suke cewa ana zaton wuta a makera sai gata a masaka.

ana tsaka da matsalar tsaro a Nigeria yayin da bello turji shugaban yan taadan Zamfara yake abinda yaga dama wanda haryanzu baa dakatar da shiba an sami wani bayanai na musamman wanda ba kowa yaso a saki duniya taji ba amma hakannshine kawai mafita.

malam yayi tonon silili a cikin waazinsa na yau da laasar tirkashi dannan video na kasa domin kalla.

anan sai dai muce allah ya bi mana haqqimu ya kuma yi mana ganin duk wani azzalumi da ya hanamu mu zauna lafiya amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com