waazi

Waazin Jikan Malam An Fashe Da Dariya Lokacinda Sheick Aminu Daurawa ya..

wayyo allah cikin ashe malamai ma suna son nishadi sosai koda kasan cewar kwakwalwa tana buka tar abinda zai rinka war ware ta domin daukar darrussa masu matukar mahimmanci cikin kwanaciyar hankali.

kalli wannan video na Sheick aminu daurawa gaskiya wannan video ya matukar qayatar gamida ilimi na musamman cikin nishadi da walwala MashaAllah.

fatan kun ilimantu da wannan qayataccen karatu da Sheick aminu daurawa yayi Masha Allah allah yasa mudace duniya da lahira ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com