waazi

Wayyo allah na! kalli cikakken videon yun kurin kona Sheick aminu daurawa a kano

wannan video ya tayamin da Hankali gamida Girgiza ni saboda rashin mutunci da akayiwa malamin addinin musulunci mai suna Sheick aminu daurawa kano.

yakamata ku kalli wannan video har Karshe shin wannan rayuwa damene tayi kama? kai allah dai ya wadaran naka ya lalace.

kash gaskiya wannan video ya saka ni zubar da hawaye wayyo Allah na

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com