labaran Kannywood

Allah ya shirya: Kalli abin kunyar da saddiq sani saddiq ya aikata a gidan gala

Tab a gaskiya yakamata dai idan an girma asan an girma ko babu komai ai saddiq sani saddiq yanada mata har da yara kamata yayi yazamana yana kare mutuncin su kada ya rinka abubuwa da zasu iya zamawa yayansa abin Gori.

gaskiya yakamata mutum a koda yaushe yazama mai kiyayen mutum cinsa dana iyakansa allah ya sa mudace ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com