Trending

Duniya tazo karshe An tono wasu videon Jaruman Kannywood suna sheke ayarsu

ke duniya ina zaki damu ne ace mutanen da suke ikirarin cewa su abin koyine amma su keyin abinda bai dace ba sam sam .

kowa ya sani cewar a duk inda akayiwa Jaruman Kannywood tambaya akan menene manufarsu sai suce fadakarwa iliminatarwa gamida waazantarwa amma kuma a aikace sai muga ba haka ba .

kalli wanna. video yadda jaruman suke abin tir da ala wadai wanda sam sam bai kamata a tsincesu cikin jerin masu aikata aiki irin wannan ba.

allah ya kyata kuma allah ya gyara ubangiji allah yasa mugama lafiya allah ya shirya mana gaba Da Baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com