labarina Season 5

Kadan Daga Cikin Shin Labarina Season 5 Sauya Sumayya

Wannan video ya Tabbar da dasirar director aminu saira inda yayi amfani da kwakwalwa wajen sauya jaruma nafisa abdullahi wadda aka fi sani da sumayya a cikin shin labarina.

hakan ya biyo bayan wasikar da jarumar ta aikawa aminu saira inda tace tana mai bashi hakurin cewa zata ajiye film a yanzu gaba daya amma hakan baya nufin cewa har abada tabar film kuma sannan takara da cewa.

tana mai bawa daukacin masoya shirin labarina hakuri dangane da wannan abu da yazo masu babu zato babu tsammani.

daga karshe tana kara yiwa jamaa jin jin dakuma fatan alkhairi.

bayan dogon nazari mungani cewa jarumar ta sami aikine a kaaar waje inda kamfanin pepsi suka dauke ta aiki na musamman kuma a babban kujera.

masoyanta sunta tofa albarkacin bakunansu inda mafiya yawa suna tuhumar ta da kin amincewa tayi aure domin sun tabbatar da cewa bata rasa mijin aure ba.

daga karshe dai director aminu saira zai maye gurbin sumayya da fati washa domin cigaba da daukar shin labarina Season 5 wanda ake haskashi a saira movie.

lallai shakka babu shirin Labarina zai zo da wata sabon salo na musamman dangane da cigaban Shirin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com