labaran Kannywood

Kalli Yadda aka kama yammatan dake daukar series na batsa da harshen hausa

wata sabuwa wasu yammata da da samari sun fara daukar wata sabuwar hausa series wanda suke koyarda abubuwa na batsa wanda baa taba yin shirin film a duniyar hausa ba tun baya sai yanzu.

shigiwar tallar wannan shiri ya tayawar wa iyaye da manyan kasa hankali matuka kasancewar ba aladar bahaushe bace bare kuma azo kan uwa uba addini domin addinmu ya barranta da irin wannan dabia.

hakanne yasa hukumar tace fina finai ta jahar kano tafara yunkurin shige da fice wajen tabbatar da cewa an kama wadannan jarumai mata da samarin cikin su domin gaggauta dakatar da haska shirin .

ba komi aka fi gudu da wannan shiri ba sai kasancewar a na zargin zai lalata tarbiyyan matasa da kuma yammatan hausawa domin zasu dauki darasin rashin kunya da iskanci .

domin ana fama da matsalar zinace zinace da madigo a kasar hausa ga kuma su shan miyagun kwayoyi wanda duk shirun ya shafi haka.

kalli tallan shin sannan kuyi comments da rsayinku dangane da wannan al amari.

anan sai dai muce allah ya samu gama lafiya ubangiji allah ya shiryemu baki daya amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com