labaran Kannywood
Sabon Videon Hadiza Gabon A Kasar Gabon Mahaifar ta

Abin birgewa lallai hadiza gabon tana matukar jin dadin kasancewa a Mahaifar ta dake kasar gabon inda take more rayuwar ta cikin kwanciyar hankali a kasar kalli wani sabon video ta ta fitar cikin nushadi da kwanciyar hankali.
abin birgewa anan sai dai muce muna yi mata fata alkhairi da rayuwa mai albarka amin