Bello Turji

Subhanallah! Wani yaro ya bayyana yadda bello turji yake koya masu kisan mutane har ..

kalli wani video na wani yaro da jamian tsaro suka kamashi inda yake cikaken bayani irin yadda ake koyar da su taaddanci da kuma koyar da su dubarun yaki.

kalli wani video da aka dauki yaron yanayin cikakken jawabi akan yadda wadannan miyagun mutane suke koyar da su dubarun taaddanci.

allah ya rufa mana Asiri kuma allah ya sa wannan tashin kankali ya zo karshe kuma allah yasa mugama lafiya yaa rabbal alamin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com