labaran Kannywood

Wata Sabuwa Kalli Hafsat Idris Barauniya Da Tsohon Ciki

Jamaa fa sun kasa gane lamarin daya daga cikin fitattun jarumai mata a Kannywood mai suna hafsat idris wadda aka fi sani da hafsat barauniya.

lamarin ya dauki hankula matuka inda muatane sukayi ta tofa albarkacin bakunansu gameda abinda sauka fahimda da jarumar shine batada aure a yanzu a iya tunanin su .

duk da kasancewar jarumar ta taba yin aure kuma har duniya tasan cewa tanada yara amma abinda mutane suka gagara sani shine sau dayawa jarumai sunayin aure batareda sun bayyana a kafafen sada zumunta ba.

kafin mu saka maku wannan video yakamata mu sanar daku cewa zamu cigaba da bincike akan lamarin domin bayyana maku gaskiyar alamari.

ku danna. video na kasa domin kallon cikakken videon yadda jarumar ta saki wani video tamkar tana dauke da tsohon juna biyu wato ciki.

toh anan sai dai muce allah yasa mudace duniya da lahira ya kuma kare mh da lafiya ya tabbatar mana da alkhairi duniya da lahira ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com