labaran Kannywood

Yanzu yanzu mommee gombe tayi cikakken bayani kan ala qarta da hamisu breaker

daya daga cikin manyan fitattun jaruman Kannywood mai suna Momme gombe ta fito fili ta fadawa duniya gaskiyar alaqarta da hamisu breaker shahararren mawakin Kannywood hausa .

jarumar ta fusata matuka irin yadda cece kuce yaki ci yaki cinyewa kan maganar alaqarta da hamisu breaker daga karshe dai tayi cikakken bayani.

kalli video na kasa domin kallon yadda alaqarta da hamisu breaker na gaskiya yake.

tab di jam abu dai yakai abu mu anan sai dai muce allah yasa mudace ubangiji allah ya sa mugama da duniya lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com