Trending

Aisha Aliyu Tsamiya Maman Iman Mai Jego Tafito Da Saboda ..

Shin kunsan cewa dalilin dai na fitowar aisha aliyu tsamiya cikin fina finan hausa Kannywood shine aure tayi?

kuma bayan tayi aure a yanzu haka tanda yara guda biyu wanda babban yakai shekara 3 da haihuwa kuma allah ya qara azurtata da sabuwar jaririya fil aleda mai suna iman.

kalli videon ta ita da Iman suna cikin nibshadi da farin ciki.

masha allah muna yi mata fatan alkhairi da rayuwa nagari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com