waazi

Allahu Akbar kalli wani Abin Al ajabi Wajen Janaizar Dr Ahmad Buk

Wannan video ya matukar Girgiza ni da ban mamamki yadda wani abin mamaki da ban alajabi ya faru a wajen gaba tarda janaizar babban malamin izala a nigeria mai suna dr Ahmad buk .

malamin ya rasune a daran jumaa inda aka gabatarda janaizar sa 07/01/2021.

kalli wani abin ban mamaki a janaizar malamin abin mamaki wannan video ya matukar sakani zubarda hawaye allah sarki

allah ya jikan sa muna allah yasa karshenmu babu wahala amin yaa rabbal alamin allah yasa mucika da imani.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com