waazi

Innalillahi wainnalillahi Raji’un yanzu yanzu malam yayi gana kan rasuwar Dr ahmad buk

allah yayiwaa ahmad buk rasuwa yanzu yanzu haka daya daga cikin jiga jigan maluman izala mai suna dr Ahmad buk .

rasuwar sa ya tayarwa mutane hankali da dama musamman mabiya izalatul bidia wa iqamatussunna .

Innah lillahi wa Innah ilaihir raji’un

A Yau Juma’a Allah ta’ala ya yiwa malamin mu

Dr Ahmad muhammad ibrahim Darul Hadith

Rasuwa

Za’ayi Janazar a kofar gidan sa Masallacin Darul Hadith Tudun Yola kano

Karfe 1:30pm

allah ya jikansa yasa ya amin

allah sarki rayuwa kenan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com