labaran Kannywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un yanzu yanzu muka sami labarin halinda Aisha Najamu izzarso take ciki

wayyo allah na abin tausayi halinda aisha najamu izzarso take ciki a dai dai wannan lokacin kamar muyi mata kuka iaboda tausayi da halin rayuwa.

kamar yadda kumasani aisha najamu tana daga cikin fitattun jarumai a Kannywood wanda suka shigo harkar da qafar dama inda takeda tarin masoyah, siliar shahararta na farko shine qayataccen shiri mai dogon zango mai suna Izzarso.

yau jarumar tana cikin wani irin yanayi abin tausayi allah sarki kalli wannan video .

wayyo Allah abin tausayi 😭 allah ya kyauta nagaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com