Bello Turji
Subhanallah Kalli Yadda Yan Taadda Suke Tare Hanyar Abuja

wayyo allah wannan video ya tayar min da hankali sosai kasancewar yan taadda da suka hana kowa zaman lafiya ga tashin Hankali kala da kala a fadin kasar nan musamman arewa maso gabashin nigeria.
allah ya shiryesu ubangiji allah ya zaunardamu lafiya amin