waazi
Allah Sarkiš Lokacin Da Aka kama Dr. Ahmad B.U.K aka kaishi wurin A.I.G Police tunda Safe har Yamma

Allah sarki malam ya taba bada wani labari mai yaba zuciyah sosai gamida ban taisayi na wani abu da yataba faruwa da shi a rayuwar sa wanda shidai bazai taba mantawa ba.
ku kalli wannan video har karshe sai kun zubarda kwalla zaku gane cewa so tari maluma suna fuskantar haduddura da jarabawa kala kala kafin suzo su cimma nasara a rayuwar su.
Allah Sarkiš Lokacin Da Aka kama Dr. Ahmad B.U.K aka kaishi wurin A.I.G Police tunda Safe har Yamma360