labaran Kannywood

Abin Tausayi Ashe Wannan Cutar Ne Maryam Yahaya Take Fama Da Shi

Wannan video ya sakani zubarda hawaye sosai ganin yadda rayuwa take juyawa kaga mutum gaba daya  halittarsa ta sauya ba kamar yadda kasanshi ba a baya.

tabbas Maryam yahaya a yanzu haka ta zama abin tausayi domin har yanzu bata murmure ba kamar yadda take a Baya.

kuma tabbas a rayuwa mutum zai gamuda jarabawa kala kala a rayuwa matsalar kawai yanzu shine yadda mutane suka fara yada jita jita cewa shin ko tana dauke da cuta mai karya garkuwan jikine wato HIV.

amma maganar gaskiya shine maryam yahaya dai tana fama da lalura ne na yau da kullum amma damuwar bata bai ga haka ba .

muna kuma rokon allah ya qara mata lafiya damu baki daya amin ya Allah

https://youtu.be/UvJNvmZp93U

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com