labaran Kannywoodnafisa Abdullahi labarina

Allah Sarki Kalli Abinda Yasa Nafisa Abdullahi Ta Fita Daga Shirin Labarina

Bayan turowa aminu saira sako sa Nafisa Abdullahi tayi a kwanakin baya an sami tabbacin dalilinda yasa ta fita daga cikin shin.

jaruma nafisa abdullahi dai kowa ya sani fitacciyar jaruma ce a Kannywood wadda tauraronta yake hasakawa a dai dai wannan lokacin.

duk da kasancewar masoyanta a koda yaushe burinsu shine suga ta samu tayi aure amma kuma har yau basu sami samar cimma burinsu ba na ganin tayi aure.

duniya ta yarda da cewa jarumar ta iya acting sai dai matsalar akwa wasu abubuwa da sukanyi wanda sun sabawa sharia da kuma al adar hausawa.

https://youtu.be/xOlMRI4tIYU

munagodiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com