labaran Kannywood
Angona Wanda yayi Maryam Yahaya asiri | Masoyan Umar M Sharif sunfusata akan rashin sakar sabon Album ɗinsa

Angano Wanda yayiwa Maryam Yahaya Asiri
Idan bakumantaba akwai wani loƙaci da Maryam Yahaya tayi rashin Lafiya tabbas wannan rashin Lafiyar da Maryam Yahaya tayi yajawo cece Kuce a Kafafen sada zumunta inda wasu Dadamama suke cewa asiri akayimata. Saide anyi Shira da jarumar inda take cewa ita Typod da maleriyane suke damunta
Munafatan Allah Ubangijji Yabata lafiya dama sauran Al Umar musul