labaran Kannywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un yanzu yanzu mommee gombe Jarumar Kannywood ta…

Shikenan fa rayuwar yau gakanan gibe kuma babu kai yanzu rayuwar sai addua yanzu kuna tare da mutum kamar Lafiyar sa qalau zuwa anjima sai ace maka babu shi wannan qalau bale ne ga duk wani mai numfashi.

kamar yadda kukasani jaruma momme Gombe tana daga cikin fitattun jarumai mata a masanaantar fina finan Kannywood wanda ta shigo harkar film da qafar dama yadda takeyin abubuwa mai ban shaawa.

duk da kasancewar Momme gombe ta tabayin aure amma tana cikin jerian yammatan Kannywood wanda suke da yawan masoyah maza da mata har ta kaiga akwai maza dayawa wanda sukayi aure da masu son yin auren fari su aureta.

aka wayi gari yau har ankai shekara daya dai dai da rasuwar mahaifiyar mommee gombe mj a rokon allah subhanallahu wataala ya gafarta Mata allah ya ta huta amin

kalli halinda wasu Jaruman Kannywood su ka tsinci kansu a rayuwa .

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com