labaran Kannywood
jerin Jaruman Kannywood wanda suka hadu da tashin Hankali a rayuwar su

kalli videon jerin Jaruman Kannywood wadanda suka sami jarabawa a rayuwar su wanda hakan ya zama izina gaduk wani masanaanci da kuma ma aikacin a masanaantar fina finan Kannywood.
hakan ya biyo bayan irin halinda jaruman suke shiga daga karshe idan suna cikin jinya .
domin kuwa zakaga jaruman sun fita daga hayyacinsu sannan kuma yayinda lalura yake lullube da su baa akara haskasu a shikin wata shiri da ake kanyi
wanda indai bamasu karfin ciki sosai bane daga Karshe sau sunyi bara a social ida dai sauran su kalli cikakken videon abubuwa da yakan faru da jaruman inda sukan nemi taimako a yayin wani jara bawa da yakan samesu a rayuwa..
allah sarki abjn tausayi