labaran Kannywood

Rahama Sadau A Film Din India Ta Girgiza Yammatan Kannywood Itada Vidyut Jaa..

kalli wani video a tsakanin jarumar Kannywood Rahama Sadau ta Girgiza Yammatan Kannywood da wani sabon salo da ta fito da shi wajen fitowa daga cikin fina finan India.

kasan cewar shirin india yana daga cikin jerin shahararrun fina finai aduniya tollywood hakan ya bawa kowa mamaki kasan cewar babu wata mace jaruma da tayi yun kurin yin hakan a masanaantar fina finan Kannywood.

rahama da sadautana daga cikin jarumai wadanda suka kokarin ganin cewa sun yi abinda babu wadda tataba yi a Kannywood.

kalli wanna video na jasa har karshe kuga yadda suke guda narda Shirin munagodiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com