Trending
sabon video nafisa abdullahi tana wanka a wajen Sha katawan dubai

kalli yadda nafisa abdullahi wadda aka fi sani da sumayya na ciki shirin labarina take wanda a cikin pool wamda lamarin ya dauki hankula matuka.
ganin hakan baizamo abin ban shaawa ba a addinin musulunci kuma ba aladar hausawa bace shiga irin ta Tsiraicin kuma a bainar jamaa batareda tsoron kada videon yafito kafafen sada zumunta ba.
hakan yabiyo bayan yawan ziyartar kasashen waje da jaruman Kannywood sukeyi a Kai akai lamarin ya girgiza alumma domin ya zo masu babu zato babu tsammani.