Trending

Sabon Videon Nafisa Abdullahi Sumayya labarina Tana Wanka A Swimming pool Ya Bawa Kowa Mamaki

Kalli wani video wanda nafisa abdullahi take yin wanka a sweeming pool a kasar waje wato london ya bawa kowa mamaki domin babu wanda yayi tsammanin wannan daga gare ta.

hakane yasa dayawa daga cikin iyaye suke tsoron shigan yayan su cikin masanaantar saboda akasari su daga karshe sai suzo da sabbin dabiu wanda wanda baa sansu dashi ba a baya wanda suke daukar hakan a matsayin wayewa.

wannane shine silar dayasa dayawa daga cikin malamai suke sukar Yan Kannywood sannan kuma suke nuna barrantar su da jaruman saboda dabiunsu dayawa ba dai dai bane.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com