labaran Kannywood

Tirƙashi Kukalli yadda ƴaƴan Naziru Sarkin Waƙa Suke wasa da Daloli

yadda Ƴaƴan Naziru Sarkin waka sukeyin Wasa da daloli

A daren jiyane aka hasko ƴaƴan Naziru M Ahmad wato Naziru Sarkin Waƙa Wunayi wani wasa mai suna ɗebi rabonka.

wasande anayinsane da wani ƙaton ma ibi dakuma Plet sannan a rufewa mutun ido albashi ma ibin dakuma Kwannan sannan yadinga ibar kudin yana zubawa a kwano

ga Videon de saikukalla da idonku
👇👇👇👇

lallai wannan videi ya matukar birgeni gamida bani mamakin yadda mawawqin yake wasa da daloli anan sai dai muce allah ya bamu namu amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com