Trending

Tirkashi Kalli Yadda Wani Qato Yakeyiwa Mommee gombe kwalliya

Wannan Video dokane yara su kalla manyan ma kada suk sake su kalla a inda yake akwai yaransu a kusa domin ba komine yakanata yara su kalla ba saboda kare hakin kuruciyar su.

wani video ya bayyana yadda aka sami daya daga cikin fitattun yammtan Kannywood mai suna Momme gombe ake yi mata kwalli ya wanda lamarin yajawo cece ku ce a kafafen sada zumunta musamman Facebook Instagram tiktok da YouTube.

lamarin ya darune sakamakon inda wani namiji balagaggen wanda ba maharraminta ba yake yi mata kwalliya mutane ke zargin menene yasa bazaa sa ka yammata surinka yi masu kwalliya ba domin kare mutunci su?

ga dai videon a taikaice domin kallon yadda abin yake wakana tabbas wannan cima bayana ga ao adar hausawa musamman ga masu iqirarin fadakarwa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button
WP2Social Auto Publish Powered By : XYZScripts.com